Sarakunan saudiya rusa gidan Manzo Allah{s.a.w.w} da kyaran gidan Abdul’Aziz

Sarakunan saudiya rusa gidan Manzo Allah{s.a.w.w} da kyaran gidan Abdul’Aziz

Kamfanin dillanci labarai na Ahlulbaiti{A.S}-abna-sarakunan saudiya da suka shahara wurin  rusa wurare na tarihin musulunci kamar gidan da a ka haifi Manzo Allah{s.a.w.w} wanda suka rusa sannan suka gina dakin karatu a wurin, da kuma rusa gidan matar Manzo Allah{s.a.w.w} sayyida Khadija{a.s} da maida shi tolet. Amma sai kashi sun dage wurin kyaran fadar tsohon sarkin saudiya wato sarki Abdul’Aziz wanda  shine ya kafa daular saudiya.ABNA

comments

Leave a Comment

* Filayen alama tare da wani alama dole ne, haƙĩƙa, da darajar.